in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi tir da harin bam da aka kai a Kabul
2017-05-31 19:29:07 cri

Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana a yau Laraba yayin taron manema labaru da aka saba shiryawa a nan Beijing cewa, kasar Sin ta yi tir da harin bam din da aka kai a yankin ofisoshin jakadancin kasashen waje da ke birnin Kabul, hedkwatar kasar Afghanistan a wannan rana da safe.

Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Afghanistan ta ce, mutane 80 sun rasa rayukansu sakamakon harin bam din, yayin da wasu 320 kuma suka jikkata. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China