in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin Sin ya taya Tedros Adhanom Ghebreyesus murnar lashe zaben shugaban WHO
2017-05-24 16:02:35 cri
A jiya Talata ne, a yayin babban taron kiwon lafiya na kasa da kasa karo na 70 da aka yi a birnin Geneva, shugabar hukumar kula da harkokin kiwon lafiya da shirin kayyade iyali ta kasar Sin Li Bin ta taya Tedros Adhanom Ghebreyesus murnar lashe zaben shugaban hukumar kiwon lafiya ta duniya ta WHO.

Ms. Li ta bayyana imanin cewa, za a cimma burin samun dauwamammen ci gaba ta fuskar ayyukan kiwon lafiya nan da shekarar 2030, bisa hadin gwiwar dake tsakanin hukumar WHO karkashin jagorancin Ghebreyesus da sauran kasashen duniya. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China