in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na fatan sabon jakadan Amurka a kasar Sin zai taimaka wajen kyautata huldar kasashen biyu
2017-05-23 20:23:09 cri
Madam Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ta furta a yau Talata cewa, Sin tana fatan bayan da Terry Branstad ya zama sabon jakadan kasar Amurka a kasar Sin, zai kara taka rawa a fannonin kara mu'amala tsakanin jama'ar kasashen 2, da kyautata huldar dake tsakanin bangarorin 2.

A jiya Litinin ne majalisar dattawan kasar Amurka ta jefa kuri'a, inda ta zartas da nadin Terry Branstad, kana tsohon gwamnan jihar Iowa, a matsayin sabon jakadan kasar Amurka a kasar Sin.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China