in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Akwai babban gibi a fannin kudin shiga a tsakanin Amurkawa 'yan asalin Afirka da fararen fata
2017-03-09 19:03:02 cri

Ofishin watsa labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin ya fitar da wani rahoto game da batun kare hakkin dan Adam na shekara ta 2016 da Amurka ta fitar, inda ya ce, akwai wagegen gibi a fannin kudin shiga tsakanin kananan kabilun kasar Amurka da fararen fata. Rahoton ya kuma ruwaito rahoton da kafar watsa labarai ta New York Daily News ta watsa a ranar 21 ga watan Satumban bara na cewa, bambancin kudin shiga da ake da shi a tsakanin Amurkawa 'yan asalin Afirka da fararen fata ya fi tsanani cikin shekaru kusan 40 da suka wuce. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China