in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kira taron kara mu'ammalar jama'a a birnin Beijing
2017-05-15 13:48:29 cri
A jiya Lahadi, aka kira wani taro mai taken "kara mu'ammalar jama'a" a karkashin taron dandalin hadin gwiwa bisa shawarar "ziri daya hanya daya", a birnin Beijing na kasar Sin. Taron, wanda babban jigonsa shi ne "kara mu'amma'a tsakanin jama'a don neman samun walwala da ci gaba", ya samu halartar wasu wakilai fiye da 400, wadanda suka wakilci gwamnatoci, da jam'iyyu, da kamfanoni, da kungiyoyi na kasashe fiye da 60.

Mahalarta taron sun ce an gabatar da shawarar "ziri daya hanya daya" don amfanawa jama'ar kasashe masu alaka da shawarar, wadda za ta sa kaimi ga mu'ammala tsakaninsu.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China