Xi Jinping ya shugabanci farkon zagayen taron kewayen tebur na dandanlin tattaunawa na "Ziri daya hanya daya"
2017-05-15 11:35:12 cri

A yau Litinin 15 ga wata da safe, agogon Beijing, an kaddamar da farkon zagayen taron kewayen tebur na dandalin tattaunawa na "Ziri daya hanya daya" a nan Beijing, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarta kuma ya jagoranci taron domin yin tattaunawa da shugabanni da firaministocin sauran kasashen duniya da na kungiyoyin kasa da kasa kan batun yin hadin gwiwa bisa shawarar "ziri daya hanya daya". (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku