in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da wasu jerin taruka shida a yayin babban dandalin tattaunawa na hadin-gwiwar kasa da kasa kan 'ziri daya hanya daya'
2017-05-14 21:14:42 cri
Da yammacin yau Lahadi 14 ga wata ne, aka gudanar da wasu jerin taruka shida, a wani bangare na babban dandalin tattaunawa na hadin-gwiwar kasa da kasa kan 'ziri daya hanya daya', wanda aka bude a nan birnin Beijing, inda wakilai sama da 1500 daga cikin gida da waje suka yi musanyar ra'ayi, da cimma daidaito, gami da daddale wasu yarjeniyoyi kan daidaita manufofi, da hade ababen more rayuwa, da kasuwanci maras kaidi, da hade sassan hada hadar kasuwanci, da kulla alaka tsakanin al'umma da kuma musayar ra'ayoyi tsakanin kwararru. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China