in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Habasha
2017-05-12 20:20:28 cri
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya gana da takwaransa na kasar Habasha Workineh Gebeyehu, wanda ya zo kasar Sin, domin rakiyar firaministan kasarsa, zuwa taron dandalin koli na shawarar "ziri daya da hanya daya".

Yayin ganawarsu, jami'an 2, sun yarda da kara fadada mu'amala kan batutuwan da suka shafi bangarorin 2, gami da kasashen duniya baki daya, sa'an nan za su yi cudanya da juna kan harkokin da suka shafi babbar moriyar kasashen su.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China