in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ofishin rukunin aikin bada jagoranci ga sa kaimin aiwatar da shawarar "ziri daya hanya daya" ya gabatar da littafin "raya 'ziri daya da hanya daya': tunani da gudanarwa da kuma gudummawar Sin"
2017-05-11 13:47:48 cri
A jiya Laraba, ofishin rukunin aikin bada jagoranci ga sa kaimin aiwatar da shawarar "ziri daya da hanya daya" ya kaddamar da littafin "raya 'ziri daya da hanya daya': tunani da gudanarwa da kuma gudummawar Sin", inda aka yi bayani game da ma'anar shawarar nan ta raya "ziri daya da hanya daya", da takaita fasahohin da aka samu a cikin shekaru 3 da suka gabata yayin da ake raya shawarar. Ta hakan za a sa kaimin kara sani ga shawarar "ziri daya da hanya daya", da fadada hadin gwiwa a tsakanin kasashen dake amsa kiran shawarar, da zurfafa hadin gwiwarsu a dukkan fannoni. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China