in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
António Guterres ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa sojojin wanzar da zaman lafiya
2017-05-10 15:15:05 cri
Babban magatakardan MDD António Guterres ya ba da sanarwa a jiya Talata, inda ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa ayarin motocin dakarun wanzar da zaman lafiya dake jamhuriyar tsakiyar Afirka. Mista Guterres, ya bukaci hukumomin jamhuriyar tsakiyar Afirkar dasu gudanar da bincike kan lamarin ba tare da bata lokaci ba, tare da gurfanar da wadanda aka samu da hannu wajen kaddamar da harin a gaban kuliya.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China