An gano asalin maharin da ya yi harbi a titin Champs Elysee dake birnin Paris na Faransa
2017-04-21 16:06:54
cri
Babban mai gabatar da kara na birnin Paris François Molins ya sanar a yau Jumma'a cewa, an tabbatar da asalin maharin da ya yi harbi a titin Champs Elysee dake birnin Paris na kasar Faransa a daren ranar 20 ga wata, amma jami'in ya ki yin bayani game da asalin maharin saboda ana ci gaba da gudanar da bincke. (Zainab)