Rahotanni daga kasar Faransa na cewa, wata tashar samar da wutar lantarki bisa karfin nukiliya dake Flamanville a kasar ta Faransa ta fashe, lamari da ya yi sanadiyar jikkatar wasu mutane, sai dai sinadaran nukiliya ba su bazu zuwa wasu wurare ba.(Bello Wang)