in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Koriya ta Arewa ta yi barazanar daukar matakai kafin Amurka ta kai mata hari
2017-04-07 13:47:45 cri

Ma'aikatar harkokin wajen Koriya ta Arewa, a jiya Alhamis, ta ce la'akari da halin da ake ciki a zirin Koriya, da matakan da kasar Amurka ta dauka, da kuma yadda Amurkan ke nuna mata kiyayya, za ta dauki matakai kafin a kai mata hari, a kokarin kawar da sansanonin sojin gaba, da kuma tabbatar da dinkewar al'umma baki daya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China