in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD ta bukaci Koriya ta Arewa da ta bi kudurin kwamitin sulhu na MDD
2017-03-21 13:31:42 cri
Mataimakin kakakin babban magatakardan MDD Farhan Haq ya bayyana a jiya Litinin cewa, babban magatakardan MDD Antonio Guterres, ya yi kira ga kasar Koriya ta Arewa, da ta yi biyayya ga kudurin kwamitin sulhun MDD, ta kuma kaucewa tada hankulan kasa da kasa.

Kalaman Mr. Haq na zuwa ne bayan da a ranar 19 ga watan nan, kasar Koriya ta Arewa ta yi gwajin wasu sabbin manyan makaman roka. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China