in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhu ya yi tir da harba makamai masu linzami da Koriya ta Arewa ta yi
2017-04-07 13:46:42 cri

Kwamitin sulhu na MDD ya yi tir da harba makamai masu linzami da kasar Koriya ta Arewa ta yi a baya-bayan nan.

Cikin wata Sanawar da ya fitar jiya, Kwamitin ya sake nanata muhimmancin wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a zirin Koriya.

Ya kara da cewa, yana son kara azama don ganin an cimma yarjejeniyar warware batun cikin ruwan sanyi a siyasance, ta hanyar diplomasiyya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China