in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
CRI ta kaddamar da muhimman manhajojin wayar salula uku
2017-03-31 13:47:08 cri

 

A yau Jumma'a ne, gidan rediyon kasar Sin CRI ya kaddamar da wasu muhimman manhajojin wayar salula guda uku, dake da sunayen ChinaNews, ChinaRadio, da kuma ChinaTV.

Wadannan manhajoji uku na amfani da harsuna da dama wajen gabatar da shirye-shirye da bada rahotanni, ta yadda mutane za su iya karantawa, da sauraro gami da kallo.

Wadannan manhajoji za su samar wa mutanen duniya damar kara sanin kasar Sin da ma fadin duniya baki daya.

Kaddamar da wadannan manhajoji uku na alamta cewa, gidan rediyon CRI ya samu babban ci gaba a fannin watsa shirye-shirye ta hanyoyin sadarwa daban-daban.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China