in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin kiyaye tsaron kasar Kenya sun harbe dakarun Al Shabaab 31 har lahira
2017-03-28 11:10:43 cri
Sojojin kiyaye tsaron kasar Kenya sun bayar da sanarwa a jiya Litinin cewa, an kai hare-hare ga sansanoni biyu na kungiyar Al Shabaab a yankin Jubaland dake kudancin kasar Somaliya, an harbe dakarun kungiyar 31 har lahira tare da samun kayayyakin soja nasu da dama.

Game da wannan batu, kungiyar Al Shabaab ba ta nuna amincewa ba, ta musunta labarin da aka bayar wai sojojin kasar Kenya sun kai hari ga sansanin kungiyar. Amma gwamnatin kasar Kenya ba ta bayyana matsayinta ba game da wannan batu. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China