in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya tashi daga Beijing don fara ziyarar aiki Australiya da New Zealand
2017-03-22 10:52:28 cri
Bisa goron gayyatar da firaministan kasar Australiya Malcolm Turnbull gami da firaministan kasar New Zealand Bill English suka ba shi, firaministan kasar Sin, Li Keqiang ya tashi daga nan birnin Beijing da safiyar yau Laraba, domin fara ziyarar aiki a kasashen biyu.

Bayan isarsa kasar Australiya kuma, Li zai halarci taron shawarwari zagaye na biyar tare da takwaransa na kasar.

Yayin wannan ziyara Firayimminstan kasar Sin Li Keqiang, ya samu rakiyar Uwargidansa, Madam Cheng Hong. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China