in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin zai ziyarci Australia da New Zealand
2017-03-17 19:35:31 cri
Firaministan Sin Li Keqiang zai kai ziyarar aiki kasashen Australia da New Zealand, tsakanin ranekun 22 da 29 ga watan nan na Maris.

Da take tabbatar da hakan a Juma'ar nan, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta ce yayin da yake Australia, Mr. Li zai halarci taro karo na 5, tsakanin firaministan Sin da na Australia.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China