in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Koriya ta Arewa ta yi nasarar harba makami mai linzami mai cin matsakaici da kuma dogon zango
2017-02-13 13:50:44 cri
Kamfanin dillancin labarum kasar koriya ta Arewa KCNA ya bayyana a yau cewa, Koriya ta Arewa ta yi nasarar harba wani makami mai linzami mai cin matsakaci da dogon zango. Shugaban kasar Kim Jong Un ya je wurin harba makamin inda ya bada umurni.

Bayanai na nuna cewa, makamin mai suna "Pukguksong-2", an kera shi ne bisa fasahohin makami mai linzami da aka harba a karkashin ruwa a watan Agusta na shekarar 2016. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China