in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabunta: An rufe taron majalisar NPC a Beijing
2017-03-15 12:12:10 cri
A yau Laraba ne, a babban zauren taron jama'ar kasar Sin dake nan birnin Beijing aka gudanar da bikin rufe taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin bayan da aka kammala dukkan ayyukan da aka yi shirin gudanar da su a taro na 5 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC ta 12 .

A yayin taron majalisar na wannan karo an amince da rahotannin aikin gwamnati da zaunannen kwamitin majalisar NPC,tare da zartas da kundin tsarin dokar kare hakkin al'umma, daga bisani kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping ya sa hannu kan umarninsa mai lamba 66.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China