in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a kira taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin a Beijing
2017-02-27 19:27:08 cri
A ranar 3 ga watan Maris mai zuwa, za a kira taro na 5, na kwamitin 12 na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar Sin a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

A yau Litinin ne, zaunannen kwamitin majalisar ya yanke shawarar gudanar da wani taro, inda ya shawarci masu halartar taron, da su gudanar da ayyukan da suka hada da sauraron rahoto kan aikin da aka gudanar, wanda zaunannen kwamitin majalisar zai gabatar, da rahoton da gwamnatin kasar za ta mika dangane da ayyukan da ta yi, da tattaunawa kan kundin dokar da ta shafi hakkin jama'a, da dai makamantansu. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China