in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rufe taron shekara-shekara na majalisar CPPCC ta kasar Sin
2017-03-13 10:03:28 cri
A yau Litinin da safe ne, aka fara gudanar da bikin rufe zama na 5 na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar Sin (CPPCC) ta 12, a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Manyan shugabannin kasar da suka hada da shugaban kasa Xi Jinping, da firaminista Li Keqiang sun halarci bikin.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China