in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An saurari rahotannin ayyuka na kotun koli da hukumar koli ta gabatar da kararraki a taron NPC
2017-03-12 15:39:53 cri

A safiyar yau Lahadin, agogon birnin Beijing, an shirya cikakken taro karo na 3 na taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC a takaice a nan birnin Beijing, inda aka saurari da dudduba kan rahotannin ayyuka na kotun kolin jama'ar kasar da na hukumar koli ta gabatar da kararraki.

A cikin rahotannin, shugaban koton kolin Zhou Qiang, da shugaban hukumar kolin gabatar da kararraki Cao Jianming sun waiwayi yadda hukumominsu suka gudanar da ayyuka a shekarar 2016, da kuma yadda za su gudanar da ayyuka a shekarar 2017.

Taron da ya kawo halartar shugaban kasa Xi Jinping, firaminista Li Keqiang da dai sauransu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China