in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na kara azama kan yin ciniki cikin 'yanci
2017-03-07 20:06:17 cri

Dangane da kalamin da jakadan kasar Jamus da ke kasar Sin ya yi na cewa, akwai alamar kasar Sin tana kara ba da kariya ga harkokin cinikayya, Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya bayyana a yau cewa, kara azama kan yin ciniki da zuba jari cikin 'yanci ya dace da moriyar Sin da Jamus baki daya, don haka akwai bukatar kasashen 2 su hada kai tare. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China