in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Najeriya zai yi wa al'ummar kasar jawabi
2017-02-20 19:09:42 cri
Fadar shugaban kasar Najeriya ta yi alkawarin ganin shugaban kasar Muhammadu Buhari wanda a halin yanzu ya ke hutu a birnin London na kasar Burtaniya ya yiwa al'ummar kasar jawabi, a wani mataki na kawar da duk wani shakku da 'yan kasar ke yi game da koshin lafiyarsa.

Mai magana da yawun fadar shugaban kasar Garba Shehu wanda ya bayyana hakan jiya Lahadi a Abuja, fadar mulkin kasar ya kuma karyata cewa, babu rarrabuwa kawuna game da yadda mukaddashin shugaban kasar Yemi Osinbajo ke tafiyar da harkokin mulkin kasar tun bayan da shugaba Buhari ya tafi hutun rashin lafiya a watan da ya gabata.(Vanguard)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China