in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhun MDD ya zargi farmakin da aka kai MINUSMA
2017-01-25 14:04:47 cri
A daren jiya Talata kwamitin sulhu na MDD ya fidda wata sanarwa, wadda ke Allah wadai da farmaki kan wani sansanin rundunar sojijin kiyaye zaman lafiyar MDD dake Mali wato MINUSMA a takaice, farmaki da ya haddasa rasuwa da raunatar wasu jami'an kiyaye zaman lafiyar.

A ranar 23 ga watan nan ne dai aka kai farmaki da wasu manyan bindigogi, kan wani sansanin MINUSMA dake yankin Kidal dake arewacin kasar Mali, wanda hakan ya saddasa kisan jami'in kiyaye zaman lafiya 'dan asalin kasar Chadi, yayin da wasu biyu suka ji rauni. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China