in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Nijer 2 suka rasa rayuka yayin harin Boko Haram
2017-01-22 09:29:45 cri

Bisa labarin da kafofin watsa labaru na jamhuriyar Nijer suka bayar a jiya Asabar an ce, dakarun kungiyar Boko Haram sun kai hari ga wani sansanin soja na jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar a safiyar ranar Asabar, wanda ya haddasa mutuwar sojojin kiyaye tsaron kasar a kalla 2, tare da raunukar mutane 3.

An ce, an kai harin ne a sansanin dake kan iyakar kasashen Nijer da Nijeriya. A halin yanzu, sojojin gwamnatin jamhuriyar Nijer suna yunkurin kama maharan. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China