in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
IS ta sace malaman addinai 13 a Afghanistan
2017-01-16 11:07:19 cri
Jiya Lahadi, mai magana da yawun hukumar jihar Nangarhar dake gabashin kasar Afghanistan, Attaullah Khogiani ya ce, mayakan kungiyar IS sun yi awon gaba da wasu malaman addinai 13 a wata makarantar koyon ilimin addini a yankin Haski Mina dake wannan jiha, wadanda har yanzu ba'a ji duriyarsu ba.

Mahukuntan jihar ta Nangarhar na kokarin ceto wadanda aka sacen.

Zuwa yanzu, kungiyar ta IS ba ta ce uffan ba game da wannan batun.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China