in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhu ya yi tir da harin ta'addanci a Kabul
2016-07-24 16:48:14 cri

Ranar 23 ga wata, kwamitin sulhu na MDD ya ba da wata sanarwa, inda da kakkausan murya ya yi tir da harin ta'addanci da aka kai a birnin Kabul, hedkwatar kasar Afghanistan a wannan rana.

Ya zuwa yanzu mutane a kalla 80 sun rasa rayukansu a harin na Kabul, a tsakar ranar 23 ga wata, yayin da wasu fiye da 230 suka jikkata, wanda kuma kungiyar masu tsattsauran ra'ayi na IS ta dauki alhakin kai sa.(Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China