in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kashe jagoran IS a Syria
2016-12-30 20:00:16 cri
Rahotanni daga Syria na cewa,an kashe jagoran kungiyar IS mai suna Ebu Husen Tunusi a wani hari ta sama da Turkiya ta kai, a wani bangare na hari ta sama ta ake ci gaba da kaiwa makayan na IS.

Kafar watsa labaran Turkiya mai suna Hurriyet, ta bayyana cewa,an kashe Ebu Huses Tunusi ne lokaci da jiragen yakin kasar Turkiya suka yiwa ayarin motocinsa ruwan wuta a yakin al-Bab na kasar Syria

Kungiyar IS dai ta zabi Tunusi a matsayin emir, sannan ta tura shi zuwa yankin al-Bab daga Raqqa,babban birnin kungiyar masu jihadin.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China