in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya aika sakon alhini ga takwaransa na Rasha
2016-12-26 13:32:27 cri
Yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika sakon alhini ga takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin dangane da faduwar jirgin sama na sojan kasar.

Xi Jinping ya ce, ya girgiza matuka da samun labarin faduwar jirgin saman sojan kasar Rasha a yankin tekun dake kusa da birnin Sochi na kasar a ran 25 ga wata, inda a madadin gwamnati da kuma al'ummar kasar Sin ya mika sakon jaje da ta'aziya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu sakamakon wannan hadari. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China