in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen kasar Sin ya jajantawa takwaransa na kasar Rasha
2016-12-20 13:22:16 cri
Wang Yi, ministan harkokin wajen kasar Sin, ya aika da sakon ta'aziyya ga takwaransa na kasar Rasha, Sergei Lavrov, kan lamarin kisan Andrey Karlov, jakadan Rasha a kasar Turkiya.

A cewar ministan kasar Sin, kasarsa na nuna takaicinta dangane da harin ta'addanci da aka kai wa wannan jami'in diplomasiyya, kuma za ta hada hannu da sauran kasashe daban daban don marawa kasar Rasha baya, a yunkurinta na dakile ayyukan ta'addanci.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China