in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani jirgin saman Rasha ya fadi
2016-12-19 14:29:31 cri
Rahotanni daga kasar Rasha na cewa,wani jirgin saman kasar sanfurin IL-18 dauke da mutane 39 ya fadi a yankin Yakutia a yau Litinin, sai dai har yanzu ba a san yawan mutane da suka mutu ko suka jikkata ba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China