in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sudan ta yi tir da harin Bam a majami'ar kasar Masar
2016-12-12 16:27:32 cri
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan, ta bayyana harin Bam da aka kaddamar kan wata coci dake birnin Alkahiran kasar Masar da cewa mummunan laifi ne wanda ya sabawa kyakkyawan tunani, kuma ya kaucewa ingantattun akidu na mutuntaka da na addini.(Saminu Alhassan)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China