in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gurfanar da wasu 'yan kasar Iran biyu dake zargi da ta'addanci a Kenya
2016-12-02 10:41:28 cri
Wasu 'yan kasar Iran biyu an gurfanar da su a ranar Alhamis bayan da wata kotun kasar Kenya ta tattara wasu bayanan dake nuni da cewa suna shirin gudanar da ayyukan ta'addanci. A cewar kotun, Sayed Nasrollah Ebrahim da Abdolhosein Gholi Safae an cafke su tare da direbansu dan kasar Kenya Moses Keyah Mmboga a ranar Talata a birnin Nairobi, a yayin da suke daukar fotunan ginin ofishin jakadancin Isra'ila dake Kenya. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China