in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mali: Za a bude shari'ar shugaban juyin mulki Amadou Haya Sanago
2016-11-30 11:27:20 cri

Amadou Haya Sanogo, shugaban juyin mulki na ranar 22 ga watan Maris din shekarar 2012, da ya sanya kasar Mali cikin rikicin siyasa da tsaro mai tsanani, ya dawo gaban fagen kasar dalilin shari'arsa da za a fara a wannan ranar Laraba a Sikasso mai nisan tazarar kilomita 380 daga Bamako, babban birnin kasar Mali. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China