in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da cikakken zama na shida na kwamitin kula da harkokin kasashen Sin da Afirka ta Kudu a birnin Cape Town
2016-11-23 11:15:34 cri
A jiya Talata, mataimakin shugaban kasar Sin Li Yuanchao, da takwaransa na kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa, sun shugabanci cikakken zama na shida na kwamitin kula da harkokin kasashen Sin da Afirka ta Kudu a birnin Cape Town tare da yin jawabi.

A yayin zaman nasu, bangarorin biyu sun saurari rahoton aiki na kwamitocin kula da harkokin diplomasiyya, tattalin arziki da cinikayya, ma'adinai, makamashi, ilmi na bangarorin biyu, tare da waiwaye irin nasarorin da suka samu wajen raya dangantakar dake tsakaninsu a cikin shekaru 3 da suka gabata, sa'an nan sun yi nazari kan yadda za a yi kokarin bunkasa dangantakar dake tsakaninsu a nan gaba. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China