in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabatar da mutuwar mutane 9 a wata arangama da 'yan Shi'a
2016-11-15 19:33:03 cri
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Kano Rabi'u Yusuf ya shaidawa manema labarai a jiya Litinin cewa, mutane 9 ne suka rasa rayukansu, sakamakon wata arangama tsakanin 'yan sanda da 'yan kungiyar shi'a a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.

Kwamishinan 'yan sanda ya ce, mutane 8 'yayan kungiyar ta shi'a ce, yayin da guda kuma dan sanda ne.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China