in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kulla yarjejeniyoyin da darajarsu ta kai dallar Amurka biliyan 40 a yayin bikin baje kolin kayayyaki da fasahohi jiragen sama na Sin na bana
2016-11-07 10:32:58 cri
A jiya Lahadi ne a birnin Zhuhai dake lardin Guangdong na kasar Sin, aka rufe bikin baje kolin kayayyaki da fasahohin jiragen sama na kasar Sin karo na 11. A yayin bikin na bana, an kulla yarjejeniyoyin da darajarsu ta kai sama da dallar Amurka biliyan 40, inda aka sayar da jiragen saman samfuri daban daban guda 187. Kimanin mutane dubu dari 4 ne suka halarci bikin. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China