in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawancin jami'an gundumomi da garuruwa a Tibet sun gama karatu ne daga kwaleji
2016-11-01 19:07:58 cri

Yau Talata 1 ga watan Nuwamba, hukumar kula da harkokin jami'ai ta jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin dake jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar ta ba da labarin cewa, an samu nasarar zaben jami'ai fiye da 6800 a gundumomi da garuruwa guda 685 baki daya a jihar, kuma kashi 92.94 cikin dari daga cikinsu ne suka gama karatu a kwaleji ko jami'a ko fiye da haka, lamarin da ya nuna cewa, galibin kusoshin kananan hukumomin jihar suna da zurfin ilimi. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China