in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya ta dangana matsalolin tattalin arzikin ga cin hanci da rashawa
2016-10-25 09:49:27 cri

Ministan shari'a na Najeriya, kana babban alkalin tarayya ya dangana matsalolin siyasa, na al'umma da na tattalin arziki da kasar take fuskanta a halin yanzu ga cin hanci da rashawa, kuma ya jaddada cewa, matsalar cin hanci na kasancewa babban kalubalen dake hana ruwa gudu ga tabbatar da ci gaba cikin karko a Najeriya.

Ministan ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta lashi takobin jajircewa wajen kawar da al'adar cin hanci a kasar, yana fatan za a samun wani shugabanci na gari tare da halartar kowa a kasar. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China