in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawaga ta 18 ta sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin dake kasar Liberia ta kammala ayyukansu
2016-09-29 19:18:13 cri
Tawaga ta 18 ta sojojin kiyaye zaman lafiyar kasar Sin dake kasar Liberia ta kammala ayyukansu, ta kuma mika aiki ga sabuwar tawaga tsakanin ranekun 23 zuwa 29 ga wannan wata, tuni kuma sabuwar tawagar sojojin ta kammala shire shiryen kama aiki.

Tawagar ta 18 ta sojojin ta kammala wa'adin ayyukan ta ne na tsawon shekara daya, kana ta samu lambar yabo ta kiyaye zaman lafiya daga MDD. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China