in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawaga ta 19 ta sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin ta tashi zuwa Liberia
2016-09-27 20:55:54 cri
Tawaga ta 19 ta sojojin kiyaye zaman lafiyar kasar Sin dake kasar Liberia, ta tashi daga birnin Beijing a yau Talata zuwa kasar Liberia, domin fara gudanar da ayyukan kiyaye zaman lafiya na tsawon shekara daya.

Tawagar dai na kunshe da rukunoni biyu, wato rukunin masu jigila da na sojoji ma'aikata. Sa'an nan yawan sojojin tawagar ya kai 109. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China