in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Liberia ta yarda da matsayin kasar Sin kan batun tekun kudancin kasar
2016-07-09 16:50:03 cri
Marjon Kamara, ministan harkokin wajen kasar Liberia, ya rubuta ma takwaransa na kasar Sin mista Wang Yi wasika cewa, gwamnatin kasar Liberia tana girmama matsayin kasar Sin dangane da batun tekun kudancin kasar Sin, kuma tana ganin cewa ya kamata a yi amfani da shawarwari, da dokokin kasa da kasa wajen warware rikicin da ake da shi a halin yanzu game da wannan batu.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China