in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 38 sun rasa rayukansu sakamakon ambariyar ruwa a Nijar
2016-09-08 21:35:23 cri
Sabbin alkaluman da ofishin kula da harkokin jin kai na MDD dake Nijar ya fitar a jiya ya nuna cewa, ya zuwa yanzu kimanin mutane 38 ne suka mutu, yayin da 27 suka ji rauni, kana mutane kusan dubu 100 suka rasa gidajensu sakamakon bala'in ambariyar ruwa da ta shafi wasu sassan kasar a 'yan watannin da suka wuce. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China