0905-souleymane.m4a
|
Daga nan birnin Beijing Ibrahim Yaya ya zanta da Laouali Souleymane dan jarida daga Janhuriar Nijar kuma daya daga cikin mambobin tawagar 'yan jaridun kasashen duniya dake halartar kwas din sanin makamar aiki a nan kasar Sin da gwamnatin kasar ta gayyato.