in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Joao Havelange, tsohon shugaban kugiyar wasanin kwallon kafa ta duniya(FIFA) ya rasu
2016-08-17 11:04:38 cri

Tsohon shugaban kungiyar wasanin kwallon kafa ta duniya (FIFA) mista Jean-Marie Faustin Geodefroid Havelange, wanda aka fi sani da Joao Havelange, mai shekaru 100 da haifuwa ya rasu a ranar Talata. Wata jaridar kasar Brazil ce ta watsa labarin ranar Talata da safe. Mista Havelange wanda aka haifa a ranar 8 ga watan Mayu na shekarar 1916, ya yi shugabancin FIFA tsawon shekaru 24, an kwantar da shi a asibiti a watan Yuli a dalilin cutar matsalar numfashi da yake fama da ita. (Laouali Souleymane)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China