in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Burkina Faso: gwamnati ta tsara gangamin domin kokowa da yaduwar shaye shayen miyagun kwayoyi musamman ga yara matasa
2016-08-11 10:31:57 cri
Kwamiti mai yaki da miyagun kwayoyi(CNLD) na kasar Burkina Faso ya sanar a jiya Laraba cewar, ya shirya yin gangamin ne domin yakar yaduwar shaye shayen miyagun kwayoyi masamman a tsakanin matasa. A wani bincike na CNLD na shekaru uku na baya bayan nan, an nuna cewa, an kama ton 123,332 na wiwis, da kilo 51,048 na hodar iblis, da kilo 0.826 na heroine, da kuma ton 36,173 na magungunan da ake sayarwa a kan tituna ba bisa ka'ida ba. (Laouali Souleymane)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China