in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude gasar Olympics na yanayin zafi karo na 31 a birnin Rio de Janeiro na Brazil
2016-08-06 13:09:12 cri
A ranar 5 ga watan Agusta da dare, an yi bikin bude gasar wasannin Olympics na yanayin zafi karo na 31 a birnin Rio de Janeiro dake kasar Brazil, kuma wannan shi ne karo na farko da aka bude gasar Olympics a nahiyar Amurka ta Kudu.

Za a fara gasar wasanni tun daga ranar 6 ga wata, sa'an nan za a kawo karshen gasar a ranar 21 ga watan nan da muke ciki.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China